Barkan mu da safiya A yau zaku ji cewa #NEAR ta samu damar yin aiki akan Ledger ( Wato ma’adana ta tafi da gidanka) wanda zai bada dama ga Kamfanoni da kuma Mutane su ajiye Dukiyoyin su na Crypto Cikin kwanciyar Hankali 💎…. #BOS #NEARProtocol https://twitter.com/ledger_business/status/1694320636401721754