A gaskiya ina matukar farin ciki kasancewa ta a @nearhausa community, saboda yadda ake warware mana abubuwan da suka shafi blockchain kuma duk cikin harshen mu wato Hausa. Dan gaskiya wasu abun da idan an fada mun ko na karanta bana fahimta yadda ya kamata, amma yanzu alhamdulillah ina ganewa kuma har ina qoqarin fahimtar da wasu. Godiya ga moderators na NHC kuna qoqari sosai ba dare ba rana kuma baku gajiyawa. Allah ya saka muku da alkhairi ya kuma qara daukaka. Ameen 🙏