Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da safiya jama'a Fatan mun wayi gari cikin qoshin lfy. A gaskiya nayi matukar farin ciki kasancewa ta daya daga cikin winners na zealy task da aka yi a NHC wato Near Hausa Community, babu abinda zamuce akan wannan community sedai godiya dan ba yau suka fara irin wannan ba dukda cewa ban jima da joining NHC ba amma a dan iya zamana a ciki ansha yin tasks da quizzes kuma ana raba reward ma wanda suka yi winning, ni ganau ce ba jiyau ba. Yau dai gashi Nima Allah yayi rabon nasu ya fado takaina ta hanyar participating danayi a zealy task dinsu wanda aka mana distributing rewards tun jiya Kuma Nima na sami nawa tun a jiyan. Mun gode! mun gode!! mun gode!!! @nearhausa community Allah ya sakawa moderators nasu da alkhairi. Ameen