NEAT inscription a kan NEAR: NEAT ya kasance shine inscription na farko da aka yi a kan NEAR. Developers din sa sunyi la’akari ne da saukin gas fee, sauri da kuma saukin amfani na NEAR protocol wajen kirkirar wannan fasaha