Don bunkasa kirkire kirkeren fasahar Blockchain dinka ka taho @nearhausa.near don nanne zaka samu cikaken goyon baya da tallafin kudi da na ilmi kyauta ba tare da ka wahala ba.