Yan uwa a maida hankali wajen participating a zealy task na @nearhausa.near don zama cikin mutum ashirin da zasu samu lashe $200 a wannan watan A kara dagewa da yin tasks wadada basu fara ba har yanzu suna da dama