Alhamdulillah mun shigo goman karshe a zealy task na @nearhausa.near community Kowa ya kara kokari akan kokarin da yake yi don samun nasara a wannan garabasa especially mutanenmu na kasar hausa Dan Allah kar mubari yàn haure suzo gida su cimu da yaki,