Na shirya tsaf don halartar taron da @nearhausa.near ta shirya don fahimtar damu yadda #Chain Abstraction, #BOS or related. Ke aiki Ina kira da indai mutum dan kano ne ko wanda ke da ikon zuwa kano a yau to ya daure yazo taron don yana da muhimmanci sosai