Here's my answer submission regarding the quiz conducted by @nearhausa.near : Near BOS manhaja ne dake aiki tsakanin hardware da mutanen dasuke aiki da ita amma akan Blockchain inda take bada damar a nemi ilimi, a hadu kuma developers su gina manhajar su akai. Near social shi dai an gina shi ne akan Near Blockchain, wajene kamar X wacce a kafi sani da twitter a da, da yake tattaro kan mutanen Near protocol masu hazaka. ⚠️ Sorry 😐 the answer is in Hausa language and I even had to retrieve my comment on the Near Blockchain 🤪 As part of the rules I reposted the announcement post and posted my answer Thank you so much 🥰 Gn everyone 😊