Chain Abstraction Wata sabuwar fasaha ce wanda Near Protocol su ne na farko yayin da za'a iya amfani da Chain abstraction wajen tattara function na blockchain daban daban akan Near Protocol, misali shine: sabuwar fasaha ta .tg Address. Shi kuma BOS yana nufin "Blockchain Operating System" shine blockchain wadda near protocol ke amfani dashi wadda ya kasance layer1 blockchain a takaice. #Near Hausa @Near Hausa